WAYE SHEHK DAHIRU USMAN BAUCHI ? SUNANSA:

WAYE SHEHK DAHIRU USMAN BAUCHI ?
SUNANSA:
Sheik Dahiru Usman Bauch
An haifesa a garin Nafada Jahar Gombe 1927
ASALINSA:
Dah ne a wurin Alh Usman Dan Alh Adam
Sunan Mahaifiyarsa Haj Maryam
Dahiru Bauchi Bafulatani ne gaba da baya ta uba da uwa
Sheik Bafulatinin Gombi ne kuma Bafulatanin Bauchi
KARATUNSA:
¤Yafara karatunsa a wurin mahaifinsa Alh Usman inda yasamu nasar kamala haddasa ta Qur’ani mai tsalki
¤Sheik yahadu da Malamai iri iri domin gyaran tilawarsa hada shehu ibirahim r.t.a
¤Yaje garin Bauchi dan neman ilimi mai zurfi
MUKAMANSA:
¤Mahaddacin Qur’ani ne
¤Yakarbi Darikar Tijjaniya a wurin mahaifinsa
¤Dan Fairar Shehu Ibrahim ne
¤Yafara Tafsir 1950
¤Yayi aure 1948
¤Yana da ya’ya 53 dasuka hadace Qur’ani
¤Yana da jikoki 100+ ance 43 suka haddace Qur’ani
¤Matansa 4
¤Ya kware a karatun Qur’ani da Tafsirinsa
¤Shehu ibirahim Inyas yace Sheik ya kware a ilimin Ma’arifa
¤Yakware wajan buga misali madadadin bada amsa ta ilimi
¤Sheik Gangaram ne a Qur’ani
¤Sheik Gwani ne a Qur’ani
¤Yana nan a raye a bauch
Ya hayyu ya qayyum ka ƙarawa shehu lafiya da nisan kwana ameen
idan kaji daɗin jin tarihin shehu kaima katurawa wasu a groups 3 Na masoyan Annabi Suma sukaranta suji daɗi😍
Kuyi subscreber a youtuve channel #yarfulanitv Don kallon video👇👇👇
https://www.youtube.com/channel/UCL8xTTo5akwTre7xl3DHfrQ

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s

Create your website at WordPress.com
Get started
%d bloggers like this:
search previous next tag category expand menu location phone mail time cart zoom edit close