GLO

 

Yadda zaka samu 1GB akan N200 a layin Glo

YADDA ZAKA SAMU 5G A LAYIN GLO

Layin glo yana farawa da- 0805, 0807, 0703, ds.
Customer care- 121
Yadda zaka saka kati danna *123*lamba #
Yadda zaka duba ragowar kati danna *124#
Yadda zaka ari kudi danna *321* lambar sirri*yawan kudi# misali: *321*1234*100#
Yadda zaka turama wani kudi – da farko sai ka fara canja lambar sirri (password) ta hanyar rubuta Act ka tura zuwa 131 sai ka canza password ko ka danna *132*0000*1234*1234# misali –sai ka danna *132*lambarwanda zaka turama * yawan kudi*password# misali (*132*080999998*100*1234#)
Yadda zaka ari Data a layin Glo – Danna *321#
Yadda zaka duba yawan Data – rubuta status ka tura zuwa 127 ko ka danna *777#
Yadda zaka gano lambar ka kira 1244

Create your website at WordPress.com
Get started
%d bloggers like this:
search previous next tag category expand menu location phone mail time cart zoom edit close