MTN

Yadda zaka samu 1000 da 50mb akan 300 ko 1950 da 100mb akan 500 a layin MTN

Yadda zaka kirkiri caller tune na kanka a LAYIN MTN Yadda zaka dakatarda caller tune

YADDA ZAKA SAMU 500MB KYAUTA A LAYIN MTN

YADDA ZAKA FITA TSARUKAN MTN DA SUKE SACE MA KUDI

Layin MTN yana farawa da: 0803, 0703, 0806, 0706 D.

  1. S

 

  1. Customer Care: 181, 180 MTN menu *123#

 

  1. Domin saka kati: *555*Pin#

 

  1. Domin duba ragowar kati: *556#

 

  1. Domin aron kudi: *606#

 

  1. Domin gano lambarka: *123*1*1# ko *663#

 

  1. Domin please call me: *133*lamba#

 

  1. Domin aron Data: *606# sai ka danna 3

 

  1. Yadda zaka turama wani kudi: da farko in baka canja lambar sirri ba (password) sai ka canza, ta hanyar rubuta 0000 1234 1234 ka tura zuwa 777 – kenan lambar sirrinka ta koma 1234 – sai kaje wajen rubuta sako ka rubuta transfer lambar wanda zaka turawa yawan kudi lambar sirri ka tura zuwa 777 misali transfer 07034322070 100 1234

 

  1. Ko kuma ka danna *600*lambarwaya*yawankudi*lambarsirri# Misali: *600*07034322070*100*1234#
Create your website at WordPress.com
Get started
%d bloggers like this:
search previous next tag category expand menu location phone mail time cart zoom edit close